LABARI DA DUMI DUMI: Zulum ya gano kungiyar Faransa dake koyawa mutane harbin bindiga

Wani rahoton da kafar yada labarai ta BBC ta fitar ya ce. Wata sanarwar da gwamnatin…

Bokaye sun amsa kiran gwamnan Oyo

Rahotanni daga jihar Oyo da ke yankin kudu maso yammacin tarayyar Najeriya na cewa bokayen jihar…

Yan bindigar Kabbi sun saki bidiyon daliban da suka sace a Yauri

Wani hoton bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani wato social media ya…

Idan aka sace ni kar wanda ya saki ya biya kudin fansa a sake ni—Ummi El-rufai

Mai dakin gwamnan jihar Kaduna Ummi ta bayyana cewa ko sace ta aka yi kar wanda…

Ku kalli yadda yan IPOB ke jifar yan arewa kamar shaidanu a Kudu

Wani fai fan bidiyo mai kimanin tsayin minti biyu ya nuna yadda wasu gun gun matasa…

LABARI DA DUMI DUMI: Yanzu haka cikin darennan yan Kidnappin sun afka garin Funtua

YANZU YANZU: Cikin darennan masu garkuwa da mutane sun Shiga wani unguwa a garin funtua jahar…

An hana yan Arewa zuwa kudancin Najeriya

A wani zaman da suka yi a jihar Kaduna, shugannin kungiyar Arewa, sun gargadi al’ummar arewacin…

Ku kalli bidiyon yaro dan shekara 12 da bindigar AK47 yana harbawa

Bidiyon Yaro Dan Shekara 12 Da Bindiga Wani photon bidiyo mai kimanin tsayin minti daya da…

Matasan yanzu yara ne basu san bala’in yaki ba—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa, a halin yanzu babu batun sulhu da yan ta’addar…

Daga yanzu babu maganar sulhu na baku wa’adin sa’a 24 ku ceto daliban Islamiyar da aka sace—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bada umarnin ceto daliban Islamiyar da aka sace a jihar Neja.…