Hanyoyi 6 da Namiji zai iya daɗewa akan Mace yana jima’i da ita ba tare da shan Magani ba

Ku latsa nan don kallon Bidiyon

Jerin Hanyoyi 6 da Namiji zai iya gamsar da Mace ba tare da shan Magani ba

A kalla ana son namiji ya samu mintuna 5 zuwa sama ya gurzan matarsa kamin yayi zuwan kai a cewar masana.

A wannan darasin, zamu kawowa maza wasu dabarun da zasu iya jimawa akan matansu domin samun damar gamsar dasu a Jima’ice.

👉👉Iya Rike Fitsari: Akwai yadda ake yi ana koyan rike fitsari. A yayin da kake fitsari idan ka fara sai ka rike shi kaman na sekon 5, sai ka sake barin sa, ka kuma sake rike shi. Idan har kana iya yin hakan. To kana iya rike zuwan kai a lokacin da kaji zaka zo.

Muddin namiji zai rike zuwan kai na sekon 2 zuwa 3. Gaba daya saduwan zai dawo sabo a wajensa zai ji zuwan kan ya dauke masa. Hakan zai taimaka masa ya dade yana Jima’i.

👉👉Ka Rage Zurawa: A dabarun yin Jima’i da matarka, kayi kokarin ka tabbatar da cewa ta rigaka zuwan kai musamman ma idan kai ba tazarce bane.
Wani hanya mafi saukin da zaka iya gamsar da matarka a yayin Jima’i kamin ka kawo shine ka rage shigarta sosai.

Kada zaurawan naka ya wuce daidai kan kaciyar ka. A tsakanin nan zaka rika mata wasa da dantsakar ta kuma kana shiganta a baki bakin.
Ganin yadda wasu jijiyon dantsakan mace yake mashigar ta, wannan susan da ake mata a kofar gabanta da kuma kan dantsakanta zai sata yin zuwanka da wuri, kuma kai baka kawo ba.

👉👉Kada Ka Soma Idan Kana Hannu: A Yayin da kake cike da sha’awa. Kada ka sake ka shiga mace, kana shiganta zaka kawo.
A lokackn da kuke wasannin motsa sha’awa kaji ka kamu matuka tun kamin ka shiga, sai ka maida shi a slow. Ka kauda tunaninka zuwa wani abun daban. Ko kuma ka nemi wani uzurin da zai sa ka tashi ka dan samu sarari na mintuna 3 zuwa 5.
Yin fitsari ko shan ruwan sanyi suna zasu kwantar maka da wannan tarzomar data taso maka na zuwan kai da wuri.

Muddin ka dawo zaka ji wancan sha’awar da kamuwar da kayi ya dauke, kada ka ja daya daga nan idan ka daura sirdi kana iya kai ta zuwa mashaya ba tare da ka kasa a hanya ba.

👉👉Tsahirtawa: Cikin saukin kana iya zuwan kai muddin zaka zake kana yi da karfi kuma da wuri.
Ka soma a hankali, kana kara sauri, idan kaji saukin na nema ya dibeka zai ka rage wuta ka koma taku a hankali. Hakan zai taimaka maka dadewa kana yi maimakon ka zage karfin ka har tsantsi ya kwashe ka tun kamin ita ta zo.

👉👉Canza Yanayin Kwanciya: Akwai wasu yanayin Jima’in sai a lokacin da namiji yake bukatar zuwan kai suke da dadin ayi su. Misalin goho, yanayin kwanciyar Jima’i ne da yake baiwa azzakarin namiji shiga cikin farjin mace sosai, a irin wannan yanayin namiji zai iya zuwan kai da wuri.
Haka kuma mace ta hau kan namiji, shima yanayi ne dake baiwa mace damar sarrafa namiji, a irin wannan yanayin namiji baida abun yin da zai iya rike zuwan kai idan ya taso masa. Don haka yin yanayin Jima’i da namiji shi yake sarrafa mace, yadda kuma zai iya shiga da fita yadda yake so, zai taimaka masa wajen jimawa a Jima’i.

👉👉Kwaroron Roba: Duk da dai ba duk ma’aurata suke son amfani dashi ba, ga namijin da yake saurin zuwa amfani da kororon roba zai taimaka masa.
Hana fata ya goge fita, wannan ke hana namiji zuwan kai da wuri. Saboda yana rage dadin Jima’i.

Amma zai iya sa namiji dadewa har matarsa ta kawo daga nan yana iya cire robar domin gugan fata da fatan yadda zata ji dumin ruwan maniyinsa idan ya kawo.

Da fatan maza zasu yi amfani da wadannan dabarun domin kaucewa azabtar da matansu ta hanyar kasa gamsar dasu saboda saurin zuwan kai.

Views: 360

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *