HOTUNA: “Allahu Akbar” Yadda watan mai taɓin hankali ta haifi kyakkyawan Jariri a mgudanar Ruwa
Wata mata mai lalurar tabin hankali ta haifi kyakkyawan jinjiri, namiji mai ji da koshin lafiya.
Hotunan yaron da aka wallafa a Facebook ya nuno matar da dan nata jim kadan bayan ta haihu a wani budadden wuri
Hotunan matar da dan nata ya tsuma zukatan masu amfani da Facebook da suka gan su, sannan sun taya ta murna
Wata mata mai lalurar tabin hankali ta haifi kyakkyawan jinjiri, kuma hotunan sun yadu.
Gabby Queens ce ta wallafa hotunan matar da danta a Facebook, kuma sun tsuma zukatan mutane da dama.
Mahaukaciya ta haifi kyakkyawan jinjiri.
“Allah Akbar”: Yadda Mahaukaciya Ta Haihu, Hotunan Kyakkyawan Jinjirin Sun Yadu Hoto: Facebook/Gabby Queens Asali: Facebook
Hotunan sun nuna cewa matar ta haihu ne a budadden wuri yayin da take zaune a bayan wani gini.
Hotunan mai lalaurar tabin hankali da ta haifi kyakkyawan jinjiri.
Ta ajiye dan nata a kasa yayin da take kallonsa, Wani hoton kuma ya nuna kyakkywan fuskar dan, wanda yake fari tas.
Views: 129
