HOTUNA: “Baiwa daga Allah—Labarin yadda ɗan shekara 12 ya rubuta Alƙur’ani guda 3 da ka”

Yaro ɗan shekara 12, ya rubuta Alƙur’ani guda uku da hanunsa



Walid Garba, yaro ne ɗan shekara 12 dake garin Jaji Maji a ƙaramar hukumar Karasuwa ta jihar Yobe. Walid tun yana ɗan shekara tara ya haddace Alƙur’ani, yanzu kuma yana ɗan shekara 12 ya rubuta Alƙur’ani guda biyu da hanunsa, yana ci gaba da rubuta na uku.
Walid Allah ya masa da Baiwa da yawa.
Shi ne tare da, Shaikh Abubakar Maina Bukar Potiskum .

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *