VIDEO: “Dorathy Dominic ta bayyana abinda yaja hankalinta har ta shiga addinin Musulunci”

Matashiyar nan data karɓi addinin Musulunci tace kyawawan ɗabi’un da addinin Musulunci ya koyar ne suka sa ta shiga cikin addinin

Wata budurwa a jihar Adamawa mai suna Dorathy Dominic ta canza suna zuwa Maryam bayan ta karɓi addinin Musulunci kuma tace ba zata koma gidansu ba saboda zasu iya yanka ta don haka ana son samun ɗan uwanta Musulmi ya aureta domin ya riƙe ta, muna fatan Allah ya tabbatar da duga-duginta a cikin addinin Musulunci

Ana wata ga wata

Views: 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *