Kamar yadda kuka sani shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media irin su Twitter, Facebook, Instagram da dai sauran su sun shahara wajen jawo ce-ce-kuce da muhawara.
Musamman ƴan mata da samari suna baje kolin su a wannan dandalin sun shahara wajen bayyana ra’ayin su inda za kaga wasu suna neman mazajen aure wasu matan aure suke nema.
Yayin da wasu ke amfani da su wajen kasuwanci da neman mabiya wato Followers yau muna ɗauke da rubutun wata matashiya da tace

Views: 27
