Ina ba Abba shawara yayi biyayya ga mai gidansa kuma idan ya nemi shawara ta zan ba shi—Ganduje

Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce idan wanda ya gaje shi Abba Kabir ya nemi shawarar sa to zai ba shi shawara mai kyau din ciyar da jiharsu gaba inda kuma ya shawarce shi da yayi biyayya ga mai gidansa.

Wata sabuwa

Views: 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *