Ina kira ga Kotu ta yankewa makashin Hanifa hukuncin rataya a bainar jama’a—Aisha Buhari

Uwar Gidan shugaban Ƙasa A’isha Buhari Tayi Kira Da a Rataye Wanda Ya Kashe Hanifa a Bainar Jama’a.

https://apahausa.com.ng/an-saki-bidiyon-lalatar-mawa%c6%99iyar-najeriya-tiwa-savage/

Cikin wani bidiyo na Malam Abdallah Gadon Ƙaya da yake cewa; ya kamata a kashe Abdulmalik, uwargidan shugaban ƙasa, Hajiya A’isha Buhari ta goyi bayansa inda ta saka bidiyon a shafinta na sada zumunta tace muna tare da Malam.

https://apahausa.com.ng/an-kama-%c9%97a-da-uba-suna-yiwa-%c6%b4ar-shekara-13-fya%c9%97e-a-jihar-osun/

Abdulmalik Tanko dai wanda shine shugaban makarantar Noble kids Academy dake Kawaji a Nasarawa dake Kano, ya amsa cewa shine ya kashe Hanifa.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Inda ya bayyana cewar, yayi amfani da maganin Ɓera ne wajan kisanta, tare da sanya gawarta cikin buhu ya binneta.

https://apahausa.com.ng/labari-da-%c9%97umi-%c9%97umi-sadiya-haruna-ta-saki-bidiyon-lalatar-da-aka-yi-da-wata-%c6%b4ar-film/

©Idonmikiya

Views: 47

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *