
Bisa ga dogaro da abinda shahararren malami addinin Islamar nan na Najeriya Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya faɗa a kan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, na cewa.
Billahillazin la’ila illahuwa ban taɓa ganin mutum mai riƙon amana kamar Buhari ba, munje Daura har gida domin yi masa wa’azi amma gidansa ƙasa ce.
Babu Enterlock kujerun falonsa saboda tsufa har ɓeraye sun fara cinye su, tunda ya zama shugaban ƙasa bai canza riga ba—In ji Sheikh Kabiru Gombe.
Za’a iya cewa a zahirin gaskiya babu shugaban kasar da ya kai Buhari taƙawa da tsan tsenin dukiyar al’umma.
Views: 13
