LABARI DA DUMI DUMI: “Hadiza Gabon ta fitar da mijin da za ta aura”

Hadiza Gabon

Wasu rahotanni da suka shugo mana a safiyar yau na cewa, shahararriyar jarumar fina finan Hausa Hadiza Aliyu Gabon ta fitar da mijin aure, rahotannin sun ce.

“Daya daga cikin jaruman wannan masana’anta ta Kannywood Hadiza Aliyu Gabon za ta angonce da mijinta mai suna Muhammad Abdullahi Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya.

Kanar yadda sanarwar ta ce, sai dai ba’a fadi lokacin da za ayi bikin ba, jarumar dai Hadiza Aliyu Gabon tana daya daga cikin fitattun jaruman da suka yi fice a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood.

Views: 23

2 thoughts on “LABARI DA DUMI DUMI: “Hadiza Gabon ta fitar da mijin da za ta aura”

  1. Agaskiya hadiza nayi maki murna matuka sosai,ina mai baki shawara akan idan kinyi aure kada kisaka kwadayin dawowa sana’ar film muddun kina son aurenki yasamu zaman lafiya,allah yasa alkhairi daga Nura wazairi

Leave a Reply to Hajjaju Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *