
Sabon shiri Daga babban Bankin Nigeria ta Hannun NIRSAL Micro Finance Bank da aka yi launching Jiya Juma’a 27th August 2021.
Tsari ne da za’a bada bashi (loan) wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin bashin (non interest Loan)
Program Din Ya kasu kashi uku ne Gasu Kamar haka:
HOUSEHOLD : Shiri ne na gama garin Mutane, Wanda kowa zai Iya cikawa (Maza da Mata).
Idan mutum ya cika Wannan Tsarin zai iya samun Kudi Naira Miliyan Daya (1M) zuwa Ƙasa.
SME: Shi Kuma wannan wani tsari ne da zai bawa masu ƙananan masana’antu damar bunƙasa Kasauwancinsu.
Idan Zaka cika Wannan Tsari ka Tabbatar Kanada abububuwa kamar Haka:
CAC Certificate,
Certificate of Incorporation
Certificate of Business Name
Ida Ka cika Wannan Tsarin zaka iya Samun Naira Miliyan biyu da Dubu dari biyar (2.5M)
3️ AGSMEIS: Shi Kuma wannan tsarine wadda za’a koyar da masu masana’antu dabarun kasuwanci na zamani, sannan Kuma a basu ranchen kayan aiki wadda darajar kudin su Kimanin Naira Miliyan Biyar (5M).
Shi wannan tsari na AGSMEIS yanada wassu dan process wadda ya hada da training, rubuta business plan, interview kokuma online Test.
Dayawan Mutane zasu tambayi?
Babu kudin ruwa ko kadan cikin wannan tsari.
Idan ka taɓa cika wasu program na COVID-19 na NIRSAL Microfinance Bank a baya, Amma baka samu ba, toh zaka iya cika wannan. Amma, I dan ka samu previously, bazaka cika ba.
Babu bukatar collateral ko Kuma wani guarantor.
Sannan Kuma Babu bukatar kayi uploading na wani document ko hotonka. Illa iyaka BVN dinka ake bukata.
Zaa rufe cika wannan program din in d next 6 weeks inshallah. Amma fah Kar Ku manta, cikawa da wuri na iya baka daman samu na farko-farko wato 1st come 1st serve
DOMIN CIKAWA SAI ASHIGA LINK DAKE ƘASA
www.nmfb.com.ng
Ko Kuma kai tsaye
http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold
Yan’uwa ganin ba a jima da fara cikawa ba yakamata a sanar da al’ummarmu su cika wannan abin tun kafin ayi yawa, hakan zai bamu damar zama gaba gaba na farkon cikawa.
Views: 115

Provision business
A slm
Gaskiya nide nacika Amma bansamuba Kuma kunce kowayasamu kode namun yamakalene Ahanya
Good
1000000
Masha Allah
I need loan to invest my business
Masha Allah
Salisu Ahmed gtbank 0154622209 bvn22286418344
Good
I need a long to invest my business
Good
Lawan
Masha Allah
Masha Allah Allah ya bamu sa,a da rabo me amfani
iam gland to meet up with forum
500000
Sheows seller Ramadan sheows buni yadi Gujba local Government yobe State
I nee long to invest my business
Muna godiya sosai Allah yasa dagaskene ameen thumma ameen 🙏
I need the money to uplift my farms.
I need loan of 1000000 naira to boost my business .
Am salisu hamisu by name ..Please help me with a loan.. I need to increase my business. My capital is too small…
I am horticultural I need to expedite my business I have orchard of trees and flowers, I need capital about 2.5milin whan I get the money I planting ten thousand of mango and orange tree after three years 9000mango and orange survived I sale each tree 500 naira daudasalisu24@gmail.com
daudasalisu24@gmail.com