
Idan baku manta ba a karshen makonnan ne wata muhawara mai zafi ka barke tsakanin malamn Izala da limamin babban Masallacin Abuja wato National Masque Profesa Sheakh Ibrahim Makari, biyo bayan zargin Makarin da furta wasu kalamai inda suka ce yana kokarin kare Sheakh Abduljabbar.
Wannan al’amari dai ya sa wasu daga cikin manyan malan kungiyar Izalar mayar masa da martani mai zafin gaske inda har Malam Abdallah Gadanya ya nemi Sheakh Makarin daya zauna dasu domin kare abinda ya fada game da Abduljabbarun, daga cikin kalamansa ya nuna cewa ya kamata gwamnatin Najeriya ta duba lamarin Sheakh Makari wanda ke zama limamin masallacin kasa dake Abuja.
Inda ya ce duk lokacin da wasu suka yi batanci ga Ma’aiki SAW malaman sunna suka yi musu radda sai ya fito ya kare masu aikata tasa’asar saboda haka gwamnati da duba lamarinsa, ba shi kadai ba.wasu daga cikin malaman na Izala ma sun mayar da makamancin wannan raddi inda wasu ma ke ganin ya kamata a dakatar da shi daga limancin masallacin na Abuja, dalilin da yasa wasu daga cikin mabiyan Sheakh Makarin ke zargin malaman na Izala da yunkurin yin kutungwila don cire malamin nasu.
A nasu bangare kuwa Almajiran Sheakh Abduljabbar sun yi wani rubutu a shafinsu na Facebook na kara nuna goyon baya ga malamin nasu ga abinda suka rubuta.
AN KURESHI YA KASA BADA AMSA
Hmmm ikon Allah yanzu wannan ma ba Amsa bace saboda tsabar Alqalin ya cika me tsoran Allah, masu hankali zasu cigaba da tambayar ku shin dan Annabi kukai zaman ko dan ku samu tsanin cutar da wannan bawan Allah?
Idan dan Annabi kukai kun tambayeshi kalmar “Bamaguje” ya baku amsa da shifa ba cewa yayi sunce “Bamaguje” cewa yayi sun mayar dashi kamar hakan ya kuma baku daya daga dalilan sa na fadar hakan shine:
Hadisin da Bukhari ya rawaita me lamba ta 5163 yake fadar Annabi S.A.W ya rufe kofa da Amaryarsa Da Anas dan malik yana da shekara 15 a duniya lokacin.
Baku musa ba Ma’ana kun yarda Annabi na kwana da iyalinsa da wani matashi a daki daya
Malam yace: Annabi ya wuce nan wannan aikin Maguzawa ne su akasan suna hakan yace kai ko su sai mun basu hakuri misali kawai na kafa a hausa idan kai irin hakan akance kamar Bamaguje ko ashar kai akance kamar Bamaguje.
Qalubalen da malam yayi musu suka gaza bashi Amsa:
1-yace Bukhari kirkirar isnadin yayi
2- yace Bukhari shi kirkirar lafazin yayi duk duniya shi kaɗai ne da lafazin.
Kaɗan kenan daga qalubalan da har yau basu bami Amsa ba a hakan wancen Alqalin me tsoran Allah yace ya gaza basu Amsa.
Allah yana ji kuma yana gani kuma duniya zata cigaba da tambayar su anya Annabi ya damesu?
Views: 30

Masu kasa na magana
Bai kamata ace acikin wannan kasa tamuba ayanxu kuma awannan lokacin rikicin addinin ya dosa kaiba,duba da yadda kasarmu take ciki.
Kowane bangare da hujjarsu,kuma dukkansu masanane akan illinmin addinin musulunci.
Duk wanda kaji ya tsoma baki bisa lamarin abduljabbar to mutunne mai ilimi kuma da akwai dalilin dayasa ya tsoma baki.
Bazamu lamunce a taba ahalin gidan manxon Allah (saw) mu kasance masu rufe idanu da kunnuwanmuba,amma abinda DR makari ya fada tayiyu akwai wata hujja dayake son bayyanawa.
Idan kuma muka koma wajen batun yadda yan izala ke surutai tare da kira wajen ganin Dr makari yabar jagorancin sallar babban masallacin abuja,idan mukai duba da tarihi kafin Dr yasamu wannan daukakar ta samu jagorancin wannan masallaci dama chan yan ahalu-ssunnah sun kasance masu tsegumi tare da tsongwama wajen wannan mukami dayasamu.
Idan na fahimci kasarmu ta najeriya babu wata kungiya da take jawo mana rikici na addini kamar kungiyar Izala,suna daukar kansu tamkar sune masu ilimi kuma sune suka fi kowa son manxon allah (saw) bayan da sau dayawa da akwai wasu mu’uzujoji da suka kasance suna karyatawa,wanda sun kasance tabbatattu.
Ina yiwa Dr makari fatan alkhairi tare da ftn allah yakara masa daukaka.
Daga Nura waziri katsina
Shashasha ba KUNGIYAR da take koyawa mabiyanta suka da zagin manzon Allah kalmar darikar tijjaniyya
Allah ya sauwake.
Suna yima yahudawa aiki me kawai. Da sannu zasu juyo Kansu, tunda kowa ya sani yahudawa basu da amana.
Aidama suyan,izasan,abiduniyane dasu bawailahir dominduk,Ida Dan,izalayake zakasamehiyafiyagirmankai waimai,illi gasanshugabanci Kuma,ajunansufadasuke akakudi ammadukwanda yai,imanidaranarlahira tozaijitsoron allah yatsaya,kangaskiya Amma malamammusufiso,abiduniya ba,allah,alamiransu allah yahiyemuyahirziri,armu ameen.