Nida mahaifiya ta sai mu yini bamu ci abinci ba da yunwa ta kashe mu gara in shiga Kidnapping—Najibu

Wani matashi ya neman taimako wajen ƴan uwa da abokan arziƙi ga abinda yake cewa

Asslm dan Allah kuyi posting wallahi Ina bukatar taimako nida mamata sai muyini bamuci abinciba kuma ga marayu sannan sana’ata saida wutar nepa.

Kuma sai ayi kwana 2 ba wutar nepa abin yasa nafara wasu miyagun tunani hausa12 kutaimaka kuyi posting wallahi indai haka zanci gaba da zama toh

wallahi da yunwa takashemu gwara nima naxama dan kidnafin

Duk wanda yayi niyyar taimaka masa ga bayanansa

sunana Najibu Abbakar kebbi state ARGUNGU local government call 09134345521,

Bank Account, 2296969540 UBA

Views: 27

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *