Shugaba Buhari ya kara wa’adin mayar da tsaffin takardun Naira bankuna da kwanaki 60

Shugaba Buhari ya kara wa’adin mayar da tsaffin takardun Naira bankuna da kwanaki 60.

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kara wa’adin amfani da tsaffin Kuɗi na kwanaki 60 kuma a dawo da tsaffin kudi
Shugaba.

Shugaban kasan ya sanar da hakan yayin jawabin da ya gabatar a safiyar nan daga fadar shugaban ƙasa. Buhari ya bayyana cewa ya umurci Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya fitar da tsaffin kudade na N200 saboda mutane su cigaba da amfani da kudadensu. Amma bai amince a cigaba da amfani da tsaffin 500 da 1000 ba, kawai bankunan CBN za’a iya mayarwa.

© Legithausa.

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *