VIDEO: “Hon Garba ya yiwa Daurawa wankin babban bargo-auren nan bai ɗauru ba saboda babu sadaki”

WATÀ SABÙWA: Auren Zawarawa Da Aka Yi A Kano Bai Dauru Ba, Domin Babu Sadaki, Cèwar Hon. Garba Yusuf Abubakar

Hon. Garba ya kara da cewa “Saidai Malamai su taimaka a gyara ko kuma gwamnati ta kawo ciko a baiwa mata sadakinsu. Yanzu haka a shari’a dubu hamsin ba sadaki ba ne, domin dubu hamsin bai kai sadaki ba”.

/uxOu2KS1KXc?si=zwSCI3X6r3X2piME

Kotun ƙoli ta tabbatar da nasarar shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC, a babban zaɓen shekarar 2023 da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairu.

Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da Peter Obi na LP ne suke kalubalantar nasarar Tinubu a gaban kotu.

Views: 43

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *