Wannan budurwar da kuke gani ta ƙi cin abinci tun shekaran jiya saboda Man City ta ci Madrid 4-0

Wata budurwa kenan da taƙi cin abinci tun jiya saboda lallasa Real Madrid da Man City ta yi 4-0.

Ku bata shawara

Views: 37

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *