Yadda wata budurwa ta fita da sakamako mafi kyau wato first class a jami’a

Wata budurwa a jami’ar Umaru Musa Yar’adua University of Katsina UMYUK, ta yi nasarar fita da sakamako mafi kyau wato first class, Matashiya Hadiza Umar Tahir Da Ta Kammala Digirinta A Fannin Lissafi Da Sakamako Mafi Kyau Watau Ajin Farko (First Class In Mathematics) A Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina.

Hadiza Umar Tahir Yar Asalin Garin Bakiyawa Ce, Dake Cikin Karamar Hukumar Batagarawa, Amma Suna Zaune A Cikin Garin Katsina Kuma Duk Ta Yi Karatunta A Katsina.

Muna fatan Allah ya sa albarka a karatun ta sannan ya sa ta amfani kanta da yan’uwanta dama kasa baki daya ameen.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *