Yadda wata tsaleliyar Budurwa ke wasa da Maciji

Hoton wata budurwa ya karaɗe shafin Instagram bayan da aka nuno ta tana wasa da Maciji.

Abinda ya yi dai dai da karin maganar malam Bahaushe da yake cewa Macce mai kamar Maza

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *