Yadda zaku cike sabon tsarin bada tallafin ₦500,000 daga gwamnatin tarayya

Gwamnatin Najeriya a ƙarƙashin jagorancin mai girma shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na ci gaba da bada rancen tallafin sana’a ga masu matsakaita da ƙananan sana’o’i ga ƴan ƙasar ku latsa wannan link https://bit.ly/3VgEyHf

Ga link ɗin da zaku bi don cike tsarin bada tallafin https://forms.gle/VHR5MwuipZrfzuiz6

Mu Shaƙata

Mu Shakata: Wata mata ta haihu a Asibiti. Matan unguwarsu su 9 suka tattaru zasu je dubota.

Aka samo musu mota mai ɗaukar mutum 10 akan kowacce zata bada N200.

Bayan sun shiga mota; direba ya ce, ko zaku samo cikon ɗaya daga cikin matan maƙobta ku zama ku 10. Ban son na yi asarar gurin mutum ɗaya.

Mata suka ce, su ke nan zasu je, kawai ya wuce su tafi. Direba yana ɗacin rai ya kunna mota. Can sai y hango wata mata tana tahowa daga nesa tana ta ɗago hannu.

Direba: Bari mu ɗauketa, ita ma zuwa zata yi.

Mata: Kar ka tsaya direba, duk in da wannan matar tazo babu alheri a wurin, dole sai matsala ta faru.

Direba: Wallahi ba zan yi asarar N200 ba, komai zai faru sai dai ya faru amma sai na ɗauketa.

Mata: Kana d damar ɗaukar duk wanda kaga dama amma sakamakon zunubunka d taurin kanka zaka gan shi a cikin aljihunka…!

Wannan matar tana ƙarasowa Direba ya buɗe ƙofa. Ta kalli matan dake cikin motar ta ce, ku sakko, ku sakko bayin Allah, mai jego an sallameta daga Asibiti, ta dawo gida yanzu-yanzu.

Copied

Views: 392

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *