Yadda zaku sa BVN da account dinku don samun tallafin N500,000 daga gwamnati

Ga masu bukatar karin bayani game sa dason tsarin bayar da rancen kudi na Covid19 ga cikakken bayani game da wanna tsari.

DANGANE DA TSARIN SABON COVID 19 AKA BUDE RANAR JUMA’A ..

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu al’ummar musulmi ..

Da farko ina bamu shawara cewa duk wanda yazo cika wannan tsarin na covid 19 da ake cikewa yanzu idan yana bashi wahala ko kuma baisan yadda xai cika ba yayi tambaya, Idan kayi tambaya aka baka amsa kakasa ganewa tau karoka acika maka kokuma kabiya kudi acika maka…

Babban abinda yassa mutanen Arewa basu samun wasu tallafe-tallafen gwamnati da kuma bashi da gwambnati ke bayarwa babu kamar rashin bin ka’idar yadda za’a cike wannan tsarin da aka fitar…

Saboda haka dangane da wannan tsarin na Covid19 da ake cikewa akwai bangarori guda ukku kamar haka;

Covid19 house hold
Akwai covid19 sme
Akwai ageimeis ..

Dukkansu wadannn tsarin basukka ne na gwamnatin tarayyya amma bazaka taba cin gajiyarsu ba dole sai kabi ka’idar yadda za’a cike wannan tsarin ..

Covid19 household zaka samu kama daga miliyan daya zowa kasa , Wannan tsarin kowa da kowa zai iya cika shi swabanin covid 19 SME

Covid19 sme kuwa dole sai kanada takardar rijistar kasuwancinka wato CAC domin tabbatarwa gwamnati kai cikakken Dan kasuwa ne …

Haka zalika shima ageimeis sai kayi training tare da takardar shaidar kayi training din…

Dan haka ina bamu shawara matukar mutun yana da hali yacika tsarin SME covid19 saboda samun kudi masu yawa domin bunkasa harakar kasuwancinka saboda zaka samu naira miliyan biyu da rabi zuwa kasa ..

Don haka mai shawar cika wannan tsarin na Covid19 SME bayada CAC yayi magana insha Allahu zamu ara masa CAC akan kudi kalilan domin taimakon kanmu da kanmu

Allah yasa mudace dan Allah duk wuyar cika wannan tsarin na covid19 karka gaji kacika insha Allahu xa’a samu nasara a wannan Gwamnatin.

Sai dai irin wadanna tsare tsaren da gwamnati ke kawowa ana zargin yan kudu sunfi yan arewa cin gajiyarsa kamar yadda za kuga ra’ayin wani matashi ga abibda yake cewa.

YAN KUDU SUNFI YAN AREWA NATSUWA WAJAN CIKA PORTAL NA GOVERNMENT

Slm,Wanann yana daya daga cikin dalilin dayasa Mu yan arewa bamucika samun tallafi ko loan na government ba saka makon idan aka bude portal most of us ba ma tsayawa muyi going through akan portal din.

Kawai mutun daya bude portal sai ya tafi wajan cike form batare dayasan mai zai saka awajanba dan allah muringa tsayawa Muna karanta criteria for application.shiyasanya mu yan arewa kullin muke jajen muncike Abu Amman bama samu ba

dalili shine yan kudu sunfi mu natsuwa su karanta dokokin portal Wlh wani dan kudun sai yayi 24hours yana karanta criteria for application sai yagama fahimta complete sannan sai yaje yayi apply a nutse kuma dazarar anfara approved zakaga sune gaba gaba anayimasu alert!!!

mukuma munzama sakarkaru komai sai dai muringa sauri kokuma idan Abu yazo mukaryata wadannan duk halayyar mln bahaushene dan allah mugyara halinmu idan har munaso idan muncika abu muringa samu
Akwai abubuwa dayawa da munsan muncika Amman haryanzu shiru kamar. Ku danna wannan link don cikewa http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

MSME CLINIC
8th matcht
Covid19 2021 application
Da dai sauransu,kuma tabbas nasan angama dasu, tau gaskiya sai mun gyara halinmu idan munaso muringa cin gajiyar abin gwamnati idan mutum bai San abuba yayi tambaya idan har munsani zamu baka amsa kuma kaima karinga karanta abu kafin kayi register, yanzu waye wa ta zo sosai ta yadda basaikaje wata CAFE ba dan zaka cika wani karamin abuba da wayar hannunka ma zaka iya cikawa

Allah yabamu sa’a baki daya daga COMRADE MUJAHEED

Views: 568

64 thoughts on “Yadda zaku sa BVN da account dinku don samun tallafin N500,000 daga gwamnati

  1. I have never benefit from any type of Government/covid 19 loan or assistance, There I am interested for the loan

  2. Aslm, aunty ssdiya wallahi I haven’t get any of d tallafi dat was given as covid 19 and am still applying imideiatly I will apply amma wlh haryanzu shiru ba labari . allah yasa atuna damu muma aba mu . allah ya qara ma Baba lfy . ke ma aunty sadiya ina Mimi fatan alkhairi. Su na na maryam Aliyu daga jihar taraba . na kamala makarnta a taraba state university jalingo. Allah ya sa sako na ya isa gareki ……….ameen

  3. Allah don matsayin annabi muhammadu rasulillahi s. a w. Allah yasa duk wanda yayi commend a wannan fec yasamu tallafin my bvn 22450494437 my a\c unity bank 0031195135

  4. Yan uwa dan Allah kudena ajiye bayanan bankinku kaitsaye kuje kafet ayi muku amma ranan bazai yiwuba saboda bvn da account nb dakuke post da ita akwai hatsari sosai pls

Leave a Reply to Suleman Ahmad Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *