
Ku latsa nan
https://www.highperformancegate.com/c1ep4ze4?key=b8e0dd52848e57ad6b96482a29e4b381
aMtashi Abba dan asalin jihar Jigawa ya bayyana cewa nan da sati daya zai bar addinin matukar al’ummar musulmi basu kawo masa dauki ba duk kuwa da cewa bai bayyana irin dauki da yake bukatar a kawo masa ko kuma al’ummar musulmin su kawo masa ba.
Wani matashi ya bayyana cewa, “tun ina yaro nake cikin addinin musulunci amman har yanzu ban san amfanin sa, saboda haka zan fita daga cikin sa~Inji Matasha Abba Jigawa.
Amma dai wasu na tunanin cewa wata kila matashin mai suna abba ya rasa na kashewa ne babu mamaki kudi yake bukata a bashi shi yasa yayi wannan barazana
Views: 14
