Zulum ya tonawa gwamnonin Najeriya asiri

Katafariyar Jami’ar Da Zulum Ya Gina

A ranar Alhamis din data gabata ne mai girma gwamnan jihar Borno Alhaji Babagana Umara Zulum ya kaddamar tare da bude sabuwar katafariyar jami’ar koyawa matasa aikin yi wacce mai girma shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya jagoranci budewa.

Wani Bangare Na Makarantar

Wannan katafaren aikin ginin makaranta da ma wasu tarin ayyukan raya kasa da gwamnan ya yi a jihar ta sa ya sa wasu daga cikin yan Najeriya na zargin gwamnoninsu da rashin tabuka musu komai, inda wasu ke ganin wannan ayyuka da Zulum din ke yi tamkar tonon silili ne ga sauran gwamnonin kasar.

Ajujuwan Koyar Da Dalibai

Duk da cewa wasu jihohin suna ganin ayyukan da gwamnoninsu ke yi a zahiri amma wasu jihohin basa gani a kasa.

Cikin Aji
Kwamfutocin Koyar Da Aiki
Karin Hotuna

Dama dai yan Najeriya na zargin cewa gwamnonin kasar sune ummul aba’isin duk wata wahala da yan kasar ke ciki inda wasu jihohin ma dakyar suke iya biyan hakkin ma’aikatansu yayi da wasu ma ke korar ma’aikatan ba tare da wasu kwararan dalilai ba.

Views: 20

4 thoughts on “Zulum ya tonawa gwamnonin Najeriya asiri

  1. Dama hausawanacewa maikamar zuwa kan iyka amm lokacin Zabe yazo to kusani in dan siyasa yabaku kudi kukazabeshi to karkuyitsamani komai agareshi face yasai yanci sai yaddayaidaku inkuyi sa a shene yadan dandanamuku dis yayimuku alkawari cewa inyazarce 0⁰⁰

Leave a Reply to Auwal Lawan Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *