Rikici ya ɓarke tsakanin ango da amarya bayan tayi wanka da safe yaga ashe canza kala tayi

Illar yin man bilicin ko canza halitta kamanni da dai sauransu ya haifar da rikici tsakanin ango da amaryarsa a jihar Adamawa a garin Yola.

Wani ango ne ya auri budurwar sa bayan ta kwana ɗaya sai yaga ashe kamanni ta canza masa don ta yaudare shi wanda hakana ya haifar da husuma a tsakanin su ga dai rahotan.

Rikici ya kaure tsakanin ango da amariyarsa a jihar adamawa biyo bayan amariya ta canza kamanni washe gari da aka kawota.

Ango yace shifa bai San hakaba kuma don bai taba ganinta a hakaba tode yanzu rikici ya kunno Kai

Inda magana Takoma hannu iyaye Ana hasashe kuma maganar zata iya kaiwa ga hukuma.

Muna fatan Allah ya yayyafawa wanna rikici ruwan sanyi.

~ Yola online tv (Rariya)

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *