Wannan Budurwar mai suna Amira ta rasu mako biyu kafin a ɗaura mata Aure

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Ta Rasu Ana Saura Sati Biyu Aurenta

Budurwar mai suna Amira a unguwar Ayagi dake jihar Kano ta rasu ana saura sati biyu a ɗaura Aurenta.

Allah ya jiƙanta, ya gafarta mata.

Views: 42

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *