Wata majiya daga fadar shugaban Najeriya ta shaidawa jaridar APA cewar an hango sunan fitaccen malamin addinin Islamar nan na Najeriya.
Dr. Isah Ali Ibrahim Fantami a cikin jerin tsoffin ministocin tsohon shugaban ƙasa Muhammad Buhari waɗanda Tunubu zai sake naɗawa a muƙamin ministan
Views: 23
