Amurka ta nemi Najeriya ta amince da ƴancin masu auren Jinsi kafin a yafe mata bashin da ake binta

Ƙasar Amurka ta nemi Najeriya ta amince da ƴancin auren jinsi kafin a yafe mata bashi

Shirin Rana

  1. Najeriya na neman kasashen duniya su yafe mata bashin da suke bin ta.
  2. ‘Yan Nijar da ke ketare sun fito da wani tsari da tara wa sojojin kasar gudunmawar kudi domin tafiyar da gwamnati
  3. Ana ci gaba da kokarin kwantar da tashin hankalin da ya barke tsakanin Isra’ila da Falasdinawa.
  4. Lamurran tsaro na neman kawo tsaiko a zaben Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango da za a yi nan da watanni uku.

Akwai shirin Duniya Mai Yayi da Taba Ka Lashe da Wasikun Masu Sauraro. Abdulkarim Muhammad Abdulkarim ne zai jagoranci shirin, yayin da Fauziyyah Dauda za ta karanto labaran duniya.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *