An saki jerin sunayen waɗanda za su samu tallafin ₦500,000 na Covid-19

An saki jerin sunayen waɗanda suka samu damar rancen kuɗi na babban bankin Najeriya CBN wanda gwamnatin Najeriya ta fito da shi don tallafawa.

Masu ƙaramin ƙarfi waɗanda jarinsu ya durƙushe sanadiyyar annobar Korona.

Tun bayan bullar cutar Korona bayiros ko kuma Covid-19 masu ƙananan sana’o’i a ƙasar suka durkushe sakamakon kullen korona.

Views: 355

3 thoughts on “An saki jerin sunayen waɗanda za su samu tallafin ₦500,000 na Covid-19

Leave a Reply to Ibrahim B mohammed Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *