An Tono Gawan Wasu Ƴen Dariƙar Tijjaniyya Bayan Shekara Bakwai da Rasuwarsu Kamar Jiya Aka Binne su.
Wannan shi ne sabon ƙabarin limamin Masallacin Juma’a na Rigasa Kaduna Nigeria da dansa Muhammad Zangina wadan da aka to no su sana diyyar za a yi express a rigasa Kaduna.
Isah Yusuf Yunusa ya tabbatar da faruwar hakan in da yaƙara da cewa malamin sa ne da mahaifin sa.
Dukkan mai imani bazaiyi mamaki ba idan anga haka ta samu wanda ya maida Istigifari, Hailala, Salatin Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam shine abin yinsa dare da rana.
Addu’ar mu Allah kadau ranmu muna ƴen Tijjaniyya yan Faida na haƙika bana da’awa ba.
Views: 40

AMIN