Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta…
Author: APA
Sanatoci 50 daga cikin 109 sun sa hannu kan takardar tsige Gwamnan CBN—Ahmad Lawan
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmed Lawan zai jagoranci sanatoci 50 domin su tsige gwamnan babban…
Rashin ɗa’ar da matasa su kai min a jihar Katsina ba zai sa in canza ko in ja da baya ba—Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace abinda ke faruwa da matasan ƙasar nan na rashin ɗa’a ba…
Buhari ya yi Allah wadai da jifar da Katsinawa suka yi masa
Zanga-zanga ta ɓarke bayan Buhari ya ƙaddamar da ayyuka a Katsina https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/ Zanga-zanga ta ɓarke a…
VIDEO: “Ku kalli yadda Katsinawa suka jefi tawagar shugaba Buhari”
A ranar yau ne mai girma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Katsina don ƙaddamar…
Maganar kuɗi mun riga mun canza saboda haka ba gudu ba ja da baya—Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace Maganar canjin kuɗi ba gudu ba ja da baya. https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/ A…
An karrama gwarzon shekara na musabuƙar Qur’ani da Naira Milyan 10 kujerar Hajji 4
An Karrama Gwarzon Shekara Na Musabukar Qur’ani Da Milyan 10 Da Kujerar Hajji 4 Wani matashi…
Na riga na buga Stamp ko second ɗaya ba zan ƙara a wa’adin daina karɓar tsoffin kuɗi ba—Emefiele
Babban bankin Najeriya CBN ya ƙara shelantawa ƴan ƙasar cewa yana nan akan bakan shi na…
