CBN zai dawo da Naira Triliyan 1.2 na tsoffin kuɗi a hannun jama’a kafin sabbi su wadata

CBN ya musanta rahotonni cewa ba shi da isassun takardun buga sabon kuɗi Babban Bankin Najeriya…

Yadda gwamnan CBN ya ba ƴan Majalisa cin hancin Naira miliyan dubu

Ana Zargin Shugaban Bankin Najeriya Emefiele da Bayar da cin Hancin Naira Biliyan 1 ga ‘yan…

Labari Da Ɗumi Ɗumi: “A ƙara wa’adin amfani da tsoffin kuɗi a Najeriya”

Idan an zaɓe ni zan share wa ƴan Nijeriya hawaye kan canjin kuɗi. Ɗan takarar shugabancin…

Labari Da Ɗumi Ɗumi: “CBN ya bada kai bori ya hau”

Babban bankin Najeriya CBN zai duba yiwuwar ƙara wa’adin amfani da tsoffin kuɗin ƙasar kamar yadda…

Da Ɗumi Ɗumi: “Za ayi dare biyu a ranar Talata a wasu ƙasashen Duniya ciki harda Najeriya”—NASA

Hukumar binciken sararin samaniya ta ƙasar Amurka Nasa tace za’ayi dare biyu a yankunan Duniya daban…

Wallahi duk Duniya babu abinda nake so irin naga nayi aure—Haulat Naseer

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta…

Yau nayi mafarkin mai gidana ya ƙara zama shugaban Najeriya—Patience Jonathan

Tsohuwar uwar gidan tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Azikiwe Jonathan Patience Jonathan na mafarki sake komawa…

Labari Da Ɗumi Ɗumi: “Kamfanonin bada lamuni a Amurka sun riƙe jirgin shugaban Najeriya”

Wata jaridar ƙasar Amurka mai suna NewsDay ta bada rahoton cewa kamfanonin bada lamuni na duniya…

RAMADAN: “An ga watan azumin Ramadan a Najeriya—Ƙarin bayani

Rahotanni na nuni da cewa an ga watan azumin Ramadan a ƙasar Saudiyya. Ahin ko an…

A jihar Bauchi Malamin makaranta ya ci karo da bidiyon tsiraicin ƴarsa a shafin Internet

Wani faifan bidiyon da ya karaɗe shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media a safiyar…