Najeriya ta amince ta mika Abba Kyari ga FBI

Ma’aikatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa abinda ke faruwa tsakanin Abba Kyari da FBI batu ne…

Twitter ya ce ya hakura da kasuwanci a Najeriya

Kamfanin sadarwa na Twitter ya bayyana cewa dokokin da gwamnatin Najeriya ta sanya masa sun yi…

An saki jagoran yan Shi’a malam Alzakzaky da matarsa Zeenat

YANZU-YANZUKotu ta wanke Malam Zakzaky daga dukkan tuhumomin da aka masa ta bada umurnin a sake…

Tsohon Gwamnan Kano ya umarci masoyansa su kauracewa shafukan Sahara Report

Wani magoyin bayan tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon sanatan shiyyar Kano ta tsakiya a majalissar…

Shahararren malamin addinin Islama a Najeriya ya koma kirista

WANI MALAMIN ADDININ MUSULUNCI A NAJERIYA YA KOMA ADDININ KIRISTA: Ahamd Amadi ya bar addinin musulunci…

Sheakh Abduljabbar na neman daukin gaggawa yana cikin mawuyacin hali

Rahotanni na cewa shahararren malamin addinin musuluncinnan sheakh Abdujabbar Nasiru Kabbara na cikin matsanancin halin rashin…

Shahararren malamin addinin islama yace gobe ne za a hura kahon tashin duniya

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan Wani malamin addini a jami’ar Al-azhar dake a kasar…

Wasu daga cikin gwamnonin Najeriya za su biya albashi saboda bikin Sallah

Rahotanni da muka samu na cewa, wasu daga cikin gwamnonin Najeriya sun amince su biya ma’aikatansu…

Yan Sanda sun kama Sheakh Abduljabbar

Rahotanni daga sashin Hausa na BBC na cewa yan sanda sun kama Abduljabbar kakakin rundunar DSP…

Abduljabbar ya maka Gwamnatin Kano da Malamai kara gaban Kotu

shahararren malamin addinin islama Sheakh Abduljabbar Sheakh Nasiru Kabbara, ya bayyana cewa, “abinda ya faru a…