HOTUNA: “Duk wanda ke sona yayi magana a yanzu na yanke shawarar yin Aure”—Moofy

“Duk wanda yaji yana sona, kawai magana zai min indai naga tsaftar sa tayi min, da addinin sa da sauran su, kawai Wuff zanyi dashi ko yai Wuff dani.

~ Cewar mawakiya Moofy

© AMINTACCIYA

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *