Kotu ta ɗaure saurayi da budurwa wata 30 a gidan yari saboda sun yi jima’i a kan hanya da rana tsaka

Kotu ta yanke wa wani mutum da wata mata suna jima’i a gefen titi da rana tsaka yayin da mutane suke zirga zirga hukuncin daurin watanni 30 a gidan gyaran hali a Uganda, rahoton LBS.

An kama

Hafashimana Paskari, mai shekaru 29 mazaunin kauyen Migeshi, Rwaramba Parish da Muhawenimana Colodine Mukamulenzi, mai shekaru 24 a makon da ya gabata kan laifin tada hankalin mutane.

Views: 36

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *