LABARI DA DUMI DUMI: “An kayar da Abduljabbar a wajen mukabala”

Zauren Taron Mukabalar

KAI TSAYE:

Bazan Iya Bada Amsa Ba Cikin Minti Goma Ba.

Inji Malam Abduljabbar Nasiru Kabara

Bayan Kammala Sauraron Audio Da Yayi Batanci Ga Fiyyayye Halitta SAWW Wanda Aka Kaiwa Mai Girma Gwamnan. Yace Shi Wallahi Bazai Iya Bayar Da Amsa Ba A Minti Goma Ba.

Kuma Da Bai Kwaso Littatafai Sama Da 500 Ba.

Sheikh Abduljabbar Kabara ya sanya sharuɗa biyu domin ficewa daga Muƙabalar da ake tsaka da gudanarwa yanzu haka.

Malamin ya ce, ba zai ƙara amsa wata tambaya ba, matuƙar za a ci gaba a tsarin da aka shirya ta.

Tsarin Muƙabalar dai na bayar da mintuna biyar ɗin farko su yi tambaya sai a bashi minti goma domin ya amsa.

Daga nan kuma sai a ƙara sake bai wa kowane ɓangare dama domin ɗauraya.

Sharaɗi na biyu da ya sanya shi ne, matuƙar ba a amince masu ɗaukar bidiyo ɗin sa su naɗi muƙabalar ba, domin bai san waɗanda aka bai wa dama su ɗauka ba.

Ya ce, matuƙar ana kan waɗannan sharuɗa to ba zai amince ya sake amsa wata tambaya da aka yi masa ba.

Malam Kabara, ya zargi ma’aikatar harkokin addini da sauya salon muƙabalar saɓanin yadda aka shirya a baya.

Ana dakon martanin Kwamishinan al’amuran addini na Kano a kai.

TALLA:

Ina masu son yin aiki da Bankin Polaris? ga dama ta samu Yadda Zaka Samu Kyautar Kudi Sama Da ₦2000 Ta Hanyar Amfani Sabon Application Polaris Bank.

Polaris Bank ba boyayyiyar Banki bane, sun fito da sabuwar garabasar bada kyautar Kudi ga sababbin Customers dinsu da suka bude Asusun ajiya dasu ta hanyar amfani da sabuwar Manhajar su.

A wannan hanyar da zan baka ka tabbatar kabi hanyoyin dana vaku

Ka shiga nan bayan kafin kayi download na app dinsu kaje har kasa ka karanta bayanan dalla dalla yadda zaka fahimci komai

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.vulte.app

Bayan ka dauko saika bude ka shiga Signup

Zasu tambaye ka shin kana da Account dasu saika taba (i don’t have polaris account)
Daga nan zasu baka wajen da zaka saka

-Email

-BVN

-Phone Number

Saika saka wadanda basu da BVN saisu taba

—> I don’t have BVN

a kasa zasuga

Refferal Codes saiku saka AQDWQYAO

Ka tabbatar kasa wannan Codes din AQDWQYAO domin idan bakasa ba ba zasu baka Welcome Bonus ba

Kana gamawa zasu baka N200

REFERAL CODE IS AQDWQYAO

AQDWQYAO

Views: 46

3 thoughts on “LABARI DA DUMI DUMI: “An kayar da Abduljabbar a wajen mukabala”

  1. Tsuntsu me way a wuya ake kama shi. Dan banten uba, wargi wuri take samu. An sake maimaita dramar masallacin kwanar ganduje da yaso yayi kwache. Allah Ka taimaki Mallaman ahlussuna wal Jamā’ah

Leave a Reply to Dahiru Habibu Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *