Rahotanni daga jihar Katsina na cewa an sace Uba da ‘yarsa a garin Bakori

Uba da yarsa

Innalillahi wa’inna Ilaihir Raji’un. Allahuma ajjurna fi Musibatana Hazihi Akhlifna Khairan Minha

Barayin Daji sun yi Garkuwa da Ahmed Abdulkadir tareda Ɗiyar shi Laila Ahmad Ƴar Kimanin Shekaru Goma Sha Biyar 15 a gidan shi dake ƙaramar hukumar Bakori.

Hasbunallahu wani’imal wakil, Lahaula wala kuwwata illa billah.

Jama’a Dan Allah ku sanyasu cikin Adduo’in ku Allah Ya Kubutar dasu cikin Aminci Ameen.

Daga Mudassir Ibrahim Mando Kaduna:

Views: 33

One thought on “Rahotanni daga jihar Katsina na cewa an sace Uba da ‘yarsa a garin Bakori

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *