Yadda aka kama barauniyar yara a Kano

Rahotanni daga jihar Kano aun nuna cewa an kama wannan matar tana satar yara.

A kama barauniyar Yara a Jahar Kano .

Ta amsa cewa ta kama Yara sama da guda Talatin Da tara. Bayan Tasha Na Jaki.

Yanzu haka a mikata Hannun hukumar Yan Sanda Na Jahar Kano Domin Gabatar mata da bincike na Musamman kamar Yadda Jaridar (ATP HAUSA TV ) ta Rawaito.

Zamu kawo muku cikakken Rahoto zuwa anjima. Allah Ya tsare na Gari Da mugu.

Views: 22

One thought on “Yadda aka kama barauniyar yara a Kano

Leave a Reply to Kabagiwa Auwalu Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *