Yau Abduljabbar zai bada amsar tambayoyin da aka yi masa wajen mukabala

Shafin Kungiyar Mujama’u Ashabul Khaifi Warraqem da ke da alaka da Sheakh Malam Abduljabbar Nasiru Kabbara ya wallafa sanarwar cewa za’a sake gudanar da mukabala karo na biyu nan gaba kadan ga sanarwar da ya wallafa.

MUHIMMIYAR SANARWA:

Ku Saurare Mu Nan Ba Bada dewaba Da Amsoshin tambayoyin muqabalar Wasan Kwaikwayon data gudana ranar Asabar 10-7-2021 Fatan Mu, Masu Sauraro Suyi Alqalanci Bayan Sauraron Wadannan Amsoshi Da Zamu Bayar Daya Bayan Daya (1 By 1) Nan Gaba Kadan Bada Jimawa Ba.

Shin Zai Yiyu A Bada Amsoshin Wadandan Tambayoyi A Minti Goma Goma?

~Mujamma’u As’habil Kahfi Warraqeem
Thursday 13th July, 2021.

Views: 33

2 thoughts on “Yau Abduljabbar zai bada amsar tambayoyin da aka yi masa wajen mukabala

  1. Aikin banza🤔
    Wannan shi ake Kira ihu bayan hari.
    Kuma wannan yake nunawa duniya cewa akwai masu tunzura shi yayi wannan mummunan aiki.
    Shida yace ya janye yana neman tuba 🤔

Leave a Reply to ABBA TIYA Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *