Shugaban hukumar Hisbah na Kano Sheikh Aminu Daurawa yace za a baiwa kowacce ƙaramar hukuma dubu 500 don nishaɗi da kiɗan na ƙwarya da shantu.
Jaridar Aminiya ta rawaito Sheikh Daurawa na cewa musulunci bai haramta nishaɗi a yayin bikin aure ba.
Views: 96
