
An saki jerin sunayen waɗanda suka samu damar rancen kuɗi na babban bankin Najeriya CBN wanda gwamnatin Najeriya ta fito da shi don tallafawa.
Masu ƙaramin ƙarfi waɗanda jarinsu ya durƙushe sanadiyyar annobar Korona.

Tun bayan bullar cutar Korona bayiros ko kuma Covid-19 masu ƙananan sana’o’i a ƙasar suka durkushe sakamakon kullen korona.

Views: 355

My applying for loan amount
Ibrahimbmohammed34@gmail.com
Bauchi