LABARI DA DUMI DUMI: Yanzu haka cikin darennan yan Kidnappin sun afka garin Funtua

YANZU YANZU: Cikin darennan masu garkuwa da mutane sun Shiga wani unguwa a garin funtua jahar…

Yadda wata budurwa ta fita da sakamako mafi kyau wato first class a jami’a

Wata budurwa a jami’ar Umaru Musa Yar’adua University of Katsina UMYUK, ta yi nasarar fita da…

An hana yan Arewa zuwa kudancin Najeriya

A wani zaman da suka yi a jihar Kaduna, shugannin kungiyar Arewa, sun gargadi al’ummar arewacin…

Ku kalli bidiyon yaro dan shekara 12 da bindigar AK47 yana harbawa

Bidiyon Yaro Dan Shekara 12 Da Bindiga Wani photon bidiyo mai kimanin tsayin minti daya da…

Daga yanzu da wanda yayi Digree da mai HND duk matsayinsu daya—Majalissar Dattawa

Majalisar Dattawan Najeriya ta dai-dai ta bambamcin da ke a kwai tsakanin Digiri da HND domin…

Yadda gobara ta jawo asarar miliyoyi a kasuwar Albasa dake jihar Sokoto

Photon Wani Mai Siyar Da Albasa Rahotanni daga jihar Sokoto, sun tabbatar da cewa Gobara ta jawo…

Duk wanda ya kara siyan kayan Isra’ila zai shafe shekaru 2 a gidan yari—Erdogan

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Erdogan Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya haramta shigo da kayayyakin…

Matasan yanzu yara ne basu san bala’in yaki ba—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa, a halin yanzu babu batun sulhu da yan ta’addar…

Gwamna, matawallen jihar Zamfara ya sanar da ranar da zai koma APC

Gwamna Matawallen Jahar Zamfara  zai canza sheka daga jam’iyyar People Democratic Party PDP zuwa jam’iyyar All…

Yan Arewa jahilai ne ba sa cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya—Nnamdi Kanu

Shahararren dan ta’addan adawaren nan na kudancin Najeriya, Nmdi Kanu ya yi kaca kaca da yan…