Mun yi kuskure wajen canjin kuɗi saboda haka muna neman gafarar ƴan Najeriya—Buhari

Buhari Ya Roki ‘Yan Najeriya Su Bashi Kwana 7 Zai Magance Matsalar Ƙarancin Kuɗi https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/ Shugaba…

Shehu kafi Uwata da Abbana ka wuce Dangina ban da abinda ya kai ka a raina—Taka Lafiya

Kafi Uwa kawuce AbbanaKawuce da kawuce danginaBanda abinda da kaika arainaZo Jaraba Zaka gane batuna Sarari.…

Sojojin Burkina Faso sun harbe mutum 19 ƴan Najeriya a kan haryar su ta zuwa Kaulaha ziyara

An kashe matafiyanmu zuwa Kaulaha a ƙasar Burkina Faso aƙalla mutum 19, kuma Sojoji ne suka…

VIDEO: “Ku kalli bidiyon da ya sa Kotu ta tasa ƙeyar Murja Ibrahim zuwa gidan Yari”

A yau ne Kotu a jihar Kano ta tasa ƙeyar Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan maza…

Farashin abinci ya kare a Najeriya Masara-13k Dawa-11k Farin Wake-25k Shinkafa-14k Waken Suya-21k

Farashin Kayan Hatsi Na Cigaba Da Faɗuwa Ƙasa Warwas a Kasuwannin Arewacin Najeriya Yanzu Haka Muna…

Kotun Shari’ar Muslunci a jihar Kano ta aike da Murja Ibrahim zuwa gidan yari

Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yari Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki…

Jama’a sun tuɓe matashin da ya kunna waƙar Baba Buhari Ɗoɗar a layin cirar kuɗi na Bankin UBA

Rahotanni daga bankin UBA a jihar Kaduna na cewa wani matashi ya ga ta kansa bayan…

Majalisar Dattawa ta ba Pantami wa’adin awa 48 ya bayyana inda ya kai Naira Biliyan 13.9

Majalisan dattijai ta na tuhumar Ali Pantami kan Biliyan 13.9 da ta bace a ma’aikatar shi.…

Atiku ya samu taɓin hankali idan yana tunanin zamu janye masa takara—Buba Galadima

A wata fira da BBC Hausa Atiku Abubakar yace yana tattaunawa da Peter Obi da Kwankwaso…

Ƴan Sanda sun kama matar da ta ciji mazakutar maihaifin mijinta a Kyenya

Ƴan Sanda a Kenya sun kama wata mata bisa laifin cizon mazakutar mahaifin mijinta yayin da…