An nemi ta bar Musulunci don a bata magani saboda lalurar da ke damunta—Fauziyya D Sulaiman

Fauziyta D Sulaiman ta wallafa hoton bidiyon wata baiwar Allah da kungiyar kiristoci suke yi mata…

Inna lillahi wa inna lillahin raji’un, Allah ya zare ransa lokacin da yake wa addini hidima

INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UUN! Shehin malami ya rasu yana yi wa addinin musulunci hidima Shugaban…

Ku kalli yadda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Musulunci

Addinin musulunci ya samu karuwa inda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Islama ya…

Farfesa Makari ya janye karar da ya shigar a kan Dr Abdallah Gadon Kaya

Wasu rahotanni sun nuna cewa Sheikh Makari ya janye karar da ya shigar akan Dr Abdallah…

An nemi Sheikh Dahiru Bauchi ya takawa Makari birki

A ranar Asabar dinnan ne limamin masallacin kasa dake Abuja Sheikh Ibrahim Makari ya shigar da…

Dalilin da yasa bama kama ‘ya’yan mau kudi da mulki—Hisbah

Gidan rediyon Freedom Muryar jama’a ya bada rahoton cewa hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana…

Babban limamin Ghana ya bada gudun mawar gina coci a kasar

Wani Babban limami a kasar Ghana ya bada gudunmawar gina babban coci a ƙasar. Babban limamin…

Allah ya yiwa shaharren malamin addinin Islama sheikh Musa rasuwa

Mun samu labarin rasuwar shahararren malamin addinin islamar nan a kasar Nijer sheikh Musa. Kungiyar Fityanu…

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa an kama Kirista a sahun gaba a masallacin Juma’a

Rahotanni daga juhar Jadunan Najeriya na cewa an damke wani matashi mabiyin addinin kirista a sahun…

Bidiyon wani Pastor da ke lalata da yan mata a majami’ar da yake jagoranta

Jaridar Pulse ta bayyana wasu limamam coci coci a Najeriya wadanda ake zargi da batawa ko…