Yadda wani matashi ya sayi jirgi da kuɗin Pi-Network a Kano

Wani matashi ya bayya cewar ya sayi jirgi da kuɗin Pi-Network. https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/ A wani labarin kuma…

HOTUNA: “An ɗaura aure a kan sadaki FCFA10,000 a ƙasar Guinea kimanin ₦800 a Najeriya

Hotunan wani ango da amarya waɗanda aka daura musu aure a kan sadaki 10.000CFA Franc na…

HOTUNA: “Yadda naci karo da Hotunan ɗiyata na kokowa da saurayi”—Aminu Direba

/FSafdnaM83s Wani magidanci mai suna Aminu Direba ya koka kan yadda yaci karo da hotunan ƴarsa…

Ni ba musulma bace amma ina zabar da hawaye idan ana karanta ayoyin dake maganar Azaba

Wata kirista ta bayyana a shafinta na facebook cewa ita ba Musulma bace amma karatun Alkur’ani…

HOTUNA: “Labarin yadda wata mata ta haihu lokacin da take ninƙaya cikin ruwa a Philippines”

Hotunan adda wata mata mai ɗauke da Juna biyu ta haihu Suna tsaka da yin wanka…

Yadda jami’an tsaron farin kaya na DSS suka yi dirar Mikiya a CBN tare da cafke Emefele

SSS sun dira a CBN sun kuma mamaye ofishin Emefiele Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya,…

Auren wuri maganin Zinar wuri labarin yadda ɗan shekara 15 ya auri ƴar shekara 12

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3 Masu iya magana na cewa “Auren wuri maganin zinar wuri” a nan wasu hotuna da…

HOTUNA: “Yadda gobara ta hallaka miji da mata tare da ɗansu a Zaria”

Sani Bomo Zariya tare da matarsa ɗan su duk sun Mutu Sakamakon ɓarkewar gobara. Jaridar ALFIJIR…

An soma kiraye kiraye ga gwamnatin Najeriya ta rufe shafin TikTok a faɗin ƙasar

TikTok wata manhaja ce dake zama ɗaya daga cikin waɗanda suke kan gaba wajen tarin mabiya…

Shugabar ƙungiyar zawarawan Kano Hajjiya Altine tace tana son auren matashi ɗan shekara 25

Shugabar ƙungiyar zawarawan jihar Kano Hajjiya Altine ta ce ita kanta da zata samu saurayi ɗanye…