Najeriya ba zata wuce nan da 2023 ba zata wargaje—Amurka

Tsohon jakadan kasar Amurka a tarayyar Najeriya John Cambel, ya bayyana cewa Najeriya ta gaza ta ko…

Za’a canzawa Najeriya suna zuwa United Africa Republic

A karshen makon daya gabata ne aka shawarci Majalissar dattawan Najeriya a kan ta canzawa Najeriya…

An ba shi gyaran Mota ya je daukar Budurwarsa da ita, Bishiya ta fado mata tayi kwandam

Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya, na cewa, wani bakanike ya je daukar Budurwarsa ya aje motar…

LABARI DA DUMI DUMI: Shugaba Buhari ya sauka daga mukaminsa

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauka daga muƙamin shugaban ƙasashen tafkin Niger (NBA) bayan ƙarewar wa’adinsa,…

Idan aka raba Najeriya zamu fi kowa shan walaha—Sarkin Yarabawa

Sarkin Yarabawa a Najeriya, ya bayyana rashin gamsuwarsa da raba Najeriya ya ce idan aka raba…

Za’a toshe kafar Twitter a Najeriya saboda goyon bayan IPOB—Lai Mohammad

Ministan yada labarai da al’adun Najeriya Alhaji Lai Mohammad ya bayyana cewa kamfanin sada zumunta na…

Yan Arewa jahilai ne ba sa cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya—Nnamdi Kanu

Shahararren dan ta’addan adawaren nan na kudancin Najeriya, Nmdi Kanu ya yi kaca kaca da yan…

Karya nake ban auri Aljana ba—Muhammad Kofar Na’isa

Shahararren Malamin nan dake zaune a birnin kanon dabo mai suna Malam Muhammad Kofar Na’isa, ya…

Masari yayi bikin cika shekara 71 a duniya

Shugaban Ma’aikata na Gidan Janar Muhammadu Buhari, Fadar Gwamnatin Jihar Katsina, Alhaji Muntari Lawal Katsina, a…

Sashin Hausa na APA ya kaddamar da shafinsa na Internet

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, mai kowa mai komai wanda ya bamu ikon kaddamar…