HOTUNA: “Yadda wani matashi ya kashe amaryar babansa”

Matashin da Ya Kashe Amaryar Babansa, Ya kuma Kashe Ƙanwarta, Yayi Bayani a wani bidiyo inda…

Budurwa tace kaf Duniya babu wanda ta tsana irin babanta ji take kamar ta kashe shi

An turo labarin ne a wani dandalin sada zumunta na facebook mai suna SIRRIN ƴa macce…

Wani Ango ya rasu ana daf da ɗaura masa aure a jihar Katsina

Kamar yadda shafin jaridar Zuma Times Hausa ya ruwaito. Ango Ya Nesanta Da Duniya Ana Gab…

Gani ya kori ji ku kalli yadda wani matashi ke bawa Shanu Giya suna sha

Wani faifan bidiyon da yayi yawo a ƙarshen makon daya gabata ya nuna yadda wani matashi…

Wasu ƙawaye a Zaria Maryam da Amina sun ce miji ɗaya zasu aura ba zasu taɓa rabuwa ba

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o Wasu ƴan mata sun bayyana cewar sufa miji ɗaya zasu aura saboda tsabar shaƙuwarsu ba…

Ina roƙon Allah ya fito wa da ƴata mijin aure na gari—Hadiza Saima

A ƙarshen makon daya gabata ne kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media suka cika…

Nayi mafarkin na auri Shugaba Buhari miye fassarar mafarki na—Fateema

Kamar yadda kuka sani mafarki wani abu ne mai ban al’ajabi saboda wani lokacin idan akace…

Tsoho ɗan shekara 80 ya kasa samarin wata budurwa ƴar shekara 17 a Bauchi inda ya aure ta

Hausawa na cewa Soyayya ruwan zuma wani lokacin kuma ruwan maɗaci a nan dai wani dattijo…

Ƴar NYSC ce ta haifi jaririn farko a 2023 a Ebonyi

Bautar ƙasa ko kuma yiwa ƙasa hidima wani aikin sa kai ne da ɗalibai ke yi…

Kwamishina ta ajiye aiki bayan sauke mahaifinta a matsayin Wazirin Bauchi

Kwamishina ta ajiye aiki bayan sauke mahaifinta a matsayin Wazirin Bauchi Bayan sauke mahaifinta daga sarautar…