Jami’an tsaron jirgin sama sun cafke matar da tayi yunkurin buɗe jirgin a yayin da yake…
Category: Labarai
A wannan bidiyon Safara’u ta bayyana yadda a kayi faifan bidiyon tsiraicin ta ya fita
A wata fira da sashin hausa na BBC Safara’u wacce ake yiwa laƙabi da Safara’u Kwana…
Cikin sirri an ɗauki bidiyon matar aure na tsoma ɗan fant ɗinta cikin miyar mai gida
Wani bidiyon da ke yawo a kafafen sadarwar internet ya nuna yadda wata mata ke cusa…
Zan rabar da dukkan kuɗaɗen dana tara a shekaru 8 ga ƴan Najeriya kafin in miƙa mulki—Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya yi fatan samun Shugaba na gari ga ƙasar a kakar…
Ƴar Jaridar nan ta ƙasar Falasdinu wato Bushra ta shaƙi iskar ƴanci daga hukumomin Isra’ila
Hukumomin ƙasar Isra’ila sun saki ƴar Jaridar nan ta ƙasar Falasdinu wacce suka kama tare da…
VIDEO: “Ku kalli illar yin talla ga ƴa macce”
Sana’ar talla tana da illoli masu ɗunbun yawa ga rayuwar mata musamman wanda sun munzalin yin…
Labari Da Ɗumi Ɗumi: “Za’a dawo da gawar Fir’auna Najeriya”
/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o Wani ɗalibi mai suna Ashrab Al-Hazard dake karatu a jami’ar al’azhar ta ƙasar masar ya…
Labarai: Abinda Tunubu ya faɗa a Chatham House

Labarai: a jiya ne ɗan takarar neman kujerar shugabancin Najeriya Alhaji Bola Ahmad Tunubu ya yi jawabi a birnin London.
A CHATHAM HOUSE….
An yi wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu tambayoyi ne guda Goma, a tsarin shugabanci da salon Tinubu, sai ya zabi ya amsa Hudu sannan ya bawa mutanensa damar amsa sauran tambayoyi guda shida, Mutanen nasa sune…
Governor El-Rufai
Femi Gbajabiamila
Betta Edu
Wale Edun
Dele Alake
Ben Ayade
Hakan ba sabon abu bane a wajen Bola Tinubu a lokacin da yake Gwamnan Lagos irin wannan tsarin yake bi a lokacin da zai gana da yan jaridu, yakan bawa kowanne Kwamishina damar amsa tambayar data shafi ayyukansa, irin dai yadda shugabannin Amurka keyi…
Idan Bola Ahmed Tinubu ya zama Shugaban Nigeria zai cigaba da irin wannan tsarin na bayar da damar ga Ministoci su dinga amsa tambaya kai tsaye a duk lokacin da zai gabatar da taron manema labarai, Tinubu ya yadda da za’ban mutanen da suka cancanta a kowanne bangare tare da basu damar nuna bajintarsu, kamar dai yadda a yau ma ya bawa mutanensa damar amsa tambayoyi..
Wanna ziyara da ɗan takarar na shugaban kasar Najeriya a ƙarƙashin tutar jam’iyyar All Progressive Congress wato APC a taƙaice Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tunubu ya kai ta al’ada ce ganin cewa dama Shugabanni da manyan.
ƴan siyasar Afrika suna kai makamanciyarta.
Asiwaju zai samar da Jajirtattun Ministoci, da sauran ma’aikatan Gwamnati, idan ya zama shugaban Nigeria….
Hakan ba sabon abu bane a wajen Bola Tinubu a lokacin da yake Gwamnan Lagos irin wannan tsarin yake bi a lokacin da zai gana da yan jaridu, yakan bawa kowanne Kwamishina damar amsa tambayar data shafi ayyukansa, irin dai yadda shugabannin Amurka key.
Kamar yadda masuya bayansa ke ƙara nanatawa idan Bola Ahmed Tinubu ya zama Shugaban Nigeria zai cigaba da irin wannan tsarin na bayar da damar ga Ministoci su dinga amsa tambaya kai tsaye a duk lokacin da zai gabatar da taron manema labarai, Tinubu ya yadda da za’ban mutanen da suka cancanta a kowanne bangare tare da basu damar nuna bajintarsu, kamar dai yadda a yau ma ya bawa mutanensa damar amsa tambayoyi..
Views: 44
An kama matar da tayi ƙoƙarin buɗe ƙofar jirgin sama a sararin samaniya inda tace Jesus ne ya ce ta buɗe
Wata mata ƴar asalin ƙasar Benin dake zaune a ƙasar Amurka ta yi yunƙurin buɗe ƙofar…
Ku kalli abinda Fantami ya ce game da sahihancin Pi-Network
Pi-Network wani nau’i ne daga cikin nau’ikan silallan da ba’a ganinsu waɗanda ake gudanar da cinikayyar…
