Malamin addinin Islama Sheikh Muhammad Nuru Khalil ya ce shima yana da ɗan takarar shugaban ƙasar…
Category: Siyasa
Kwamishinan Kasafin-kuɗi na Zamfara ya yi murabus tare da sauya sheƙa zuwa PDP
Kwamishinan Kasafin-kuɗi na Zamfara ya yi murabus tare da sauya sheƙa zuwa PDP A yau Juma’a…
Sarkin Musulmin Nijeriya ya umarci ƴan ƙasar da su ƙauracewa zaɓen Tinubu
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci (SCIA), Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya ki…
Ina da hujjojin da ke nuna cewa Dino Melaye ɗan Zina ne—Ɗan Bilki Kwamanda
A cikin wani shirin Radiyo shahararren ɗan siyasar nan na jihar Kano Abdul’aziz Ɗan Bilki Kwamanda…
HOTUNAN: “Yadda Kanawa suka ƙi fitowa wajen yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar”
Jama’a sun ƙi fitowa a filin wasa na Sani Abacha dake jihar Kano. Don halartar gangamin…
Matashi ya ce babu abinda Kwankwaso bai min a rayuwa ba shi yasa na saudaukar da ita a kan shi
Wani matashi ya hau kan Folwire yana liƙa hoton wani ɗan siyasa. Ba tare da tsoro…
Shugaban INEC ya yi bayani game da batun ɗage zaɓe saboda ƙarancin Mai da Kuɗi
Hukumar zaɓe mqi zaman kanta a Najeriya Independent National Electoral Commission INEC tace ta shirya tsaf…
Ba zaka taɓa zama Minista a Najeriya ba sai kayi shirka da Allah—Pantami
Wasu maganganun da Dr Isah Ali Pantami ya yi a zamanin baya kafin Allah ya jarabce…
Ga Naira Miliyan 50 ga duk wanda ya kawo video-audio inda nace Allah bai karɓar addu’ar ƴan Najeriya—Atiku
Addu’ar Talaka Ce Ta Kama Atiku Abubakar Kamar yadda a wancan lokaci da yake kan konkoɗar…
Nayi Alƙawarin gina matatar man Fetur a yankin Kudu maso Gabas—Atiku Abubakar
Nayi Alkawarin Gina Matatar Man Fetur A Kudu Maso Gabashin Najeriya– Cewar Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa…
