APC ta ƙaryata rahoton cewa Tinubu ya yi watsi da kuɗi a wajen kamfen

Jam’iyyar APC, reshen jihar Legas ta bayyana a matsayin karya, rahoton da ke cewa dan takarar…

Wani malamin addinin Islama a Najeriya ya ce Kwankwaso mutumin kirki ne amma kar ku zaɓe shi

Shiga ko kuma tsoma bakin malaman addinin Islama a harakokin siyasa na ƙara fitowa fili. Wani…

Zaɓen 2023: Kwankwaso yayi wa ƴan Najeriya muhimman alƙawura 3

Dan takaran shugaban kasa karkashin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Senator Rabiu Musa-Kwankwaso, ya yiwa…

VIDEO: “Bincike ya nuna cewa Mahaukaci ne yayi Zina da Uwar Kashim Shettima aka haife shi—Dini Melaye

Jigo a kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Sanata Dini Melaye…

Abinda Buhari ke yi a ƙasar nan zai iya haifar da juyin mulki—el-Rufai

Gwamna Naseer El’rufai yace abinda Buhari ke yi a ƙasar nan zai iya haifar da juyin…

VIDEO: “Ganduje ya cire tsoro ya yiwa Buhari wankin babban bargo”

A wani hoton bidiyon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ƙalubalanci shugaba Buhari da cewa ya tsaya…

Kai jama’a ku kalli abubuwan da Pantami ke faɗa a wajen yaƙin neman zaɓen Tinubu

Ministan sadarwa a Najeriya Dr. Isa Ali Pantami ya bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar neman…

A karon farko cikin shekaru 8 Rarara ya yiwa Buhari wankin babban bargo

Mawaƙin siyasa a Najeriya Dauda Abdullahi Adamu Kahutu Rarara na cigaba da yin saukake kan masu…

Idan Kwankwaso bai lashe zaɓen Shugaban Najeriya ba a fille min kai—Buba Galadima

Shahararren ɗan siyasa a Nijeriya Eng Buba Galadima ya yi iƙirarin cewa jam’iyyar sa ta NNPP…

INEC ta bayyana jerin ƙananan hukumomin da ba zata gudanar da zaɓe ba

Hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana cewa ta shirya tsaf don gudanar da babban zaɓen ƙasar…