Mun janye daga goyon bayan APC da Tunubu—ACOF

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Daga APC AREWA CONCERN FORUM Shahararriyar ƙungiyar nan ta APA Arewa Concern Forum,…

VIDEO: Yadda mutanen garin Kankia ke jifar tawagar yaƙin neman zaɓen ɗan takarar APC

Wani hoton bidiyo ya nuna yadda al’ummar ƙaramar hukumar Kankia dake a jihar Katsina ke yin…

Ɗan’uwan Abduljabbar uwa ɗaya uba ɗaya ya bayyana hukuncin masu zagin ANNABI SAW

/teIyBWQYbII LABARIN MAL.ABDULJABBAR . Labarin mal. Abduljabbar labari ne na masu wuce gona da iri a…

Gwamnatin Qatar ne neman masu son ƙaro karatu a ƙasar kyauta daga Najeriya

Ƙasar Qatar na neman matasan Najeriya domin basu damar ziyartar ƙasar don su ƙaro ilimin addini…

VIDEO: “Ku kalli yadda Zakir Naik ke cigaba da Musuluntar da kiristoci a Qatar”

Rahotanni daga ƙasar Qatar inda ake gudanar da gasar cin kofin Duniya na cewa shahararren malamin…

Ina kira ga ƴan Najeriya su kwantar da hankalin su babu wanda ya kama jirgi na—Buhari

A safiyar ranar talata ne kafafen watsa labarai suka fara yaɗa rahotanni cewa Kamfanonin bada lamuni…

VIDEO: “Hukumar Hisba na neman Abdul Babulaye kan wannan bidiyon”

Hukumar Hisba na neman jarumin fina finan Hausa Abdul Babulaye Wanda ke sakin bidiyon barkwanci a…

Labari Da Ɗumi Ɗumi: “Kamfanonin bada lamuni a Amurka sun riƙe jirgin shugaban Najeriya”

Wata jaridar ƙasar Amurka mai suna NewsDay ta bada rahoton cewa kamfanonin bada lamuni na duniya…

Ƴar Jaridar nan ta ƙasar Falasdinu wato Bushra ta shaƙi iskar ƴanci daga hukumomin Isra’ila

Hukumomin ƙasar Isra’ila sun saki ƴar Jaridar nan ta ƙasar Falasdinu wacce suka kama tare da…

VIDEO: “Ku kalli illar yin talla ga ƴa macce”

Sana’ar talla tana da illoli masu ɗunbun yawa ga rayuwar mata musamman wanda sun munzalin yin…