VIDEO: “Ku kalli yadda Katsinawa suka jefi tawagar shugaba Buhari”

A ranar yau ne mai girma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Katsina don ƙaddamar…

Buhari ka ƙirƙiri canjin kuɗi da tsadar man fetur duk tsiyarka sai na zama shugaban ƙasa—Tunubu

Ɗan takarar shugabancin Najeriya a ƙarƙashin jam’iyar APC Bola Tunubu yace canjin sabbin takardun kuɗi da…

Idan NNPP taci zaɓen shugaban ƙasa zamu dawo da tsoffin kuɗi—Kwankwaso

PDP na zargin Masari da shirin kashe Naira Miliyan 500 don tarbar Buhari Jam’iyyar adawa ta…

Wallahi ko yanzu Buhari ya ƙara tsayawa takara sai na zaɓe shi—Bello Barori

Wani matashi ya bayyana cewar ko yanzu Buhari ya ƙara tsayawa takara sai ya zaɓe shi.…

Wallahi Allah na rantse da Alƙur’anin nan Kwankwaso yafi Atiku da Tunubu nagarta —Dr Hussain

Wani matashin malamin addinin Islama a jihar Kano mai suna Dr. Hussain Kano ya ɗaya Alƙur’ani…

Yadda matasa a Najeriya ke siyar da rayuwar su a kan ƴan siyasa

Tunin Atiku ga ‘yan Jihar Neja: Ku tuna da ibtila’in da mulkin APC ya jefa ku…

Yadda aka ba ɗan takarar gwamnan Katsina na jam’iyyar PDP kyautar ɗan Akuya

Soyayya ta sa an baiwa Dan takarar Gwamnan Katsina a karkashin Jam’iyyar PDP, Lado Dan Marke…

Baccin Mal. Lawal Triumph yafi ibadar Kwankwaso ta shekara 100—Auwal Osasa

Sakamakon tataɓurzar dake faruwa a tsakanin ɗan takarar gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da Aisha…

Duk dan kirki ba zai zagi Aisha Bichi ba tsakaninmu da ita sai fatan alheri—Sheik Lawan Triumph

Duk dan kirki ba zai zagi Aisha Magaji Bichi ba, tsakaninmu da ita sai fatan alheri…

Abba Kabir Yusuf ya bayyana matakin da zai ɗauka a kan Aisha Bichi

A ƙarshen makon nan ne rahotanni suka karaɗe shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media…